[ { "title": "Gama zuciyata ta damu", "body": "Kalmar nan \"zuciya\" tana wakiltar mutum yana mai jaddada tunaninsu da yadda suke ji.\nAT: \"Na yi bakin ciki ƙwarai\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "Na zama jahili na kuma rasa basira", "body": "Waɗannan jimlolin guda biyu ma'anar abu ɗaya ne kuma suna jaddada ƙaramin saninsa.\nAT: \"jahili sosai\" (Duba: figs_doublet)" } ]