rachelua_ha_psa_tn_l3/73/01.txt

14 lines
717 B
Plaintext

[
{
"title": "Amma a gare ni kafafuna sun kusa su zame",
"body": "Mai zabura yayi maganar rashin iya dogaro da Allah da kuma son yin zunubi kamar ya kusan\nfaɗuwa yayin da yake tafiya a kan wata hanya mai santsi. AT: \"Na kusan daina\ndogaro ga Allah; Na kusan aikata laifin aikata babban zunubi a kansa\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "saboda na ji kishin masu girmankai",
"body": "Nayi kishi “mai girman kai” za a iya fassara shi azaman jumlar suna. AT: \"mutane\nmasu girman kai\" (Duba: figs_nominaladj)"
},
{
"title": "wadatar masu mugunta",
"body": "Ana iya fassara kalmar \"wadata\" azaman aiki. AT: \"yadda miyagu ke da\nkyawawan abubuwa da yawa\" (Duba: figs_abstractnouns)"
}
]