[ { "title": "Amma a gare ni kafafuna sun kusa su zame", "body": "Mai zabura yayi maganar rashin iya dogaro da Allah da kuma son yin zunubi kamar ya kusan\nfaɗuwa yayin da yake tafiya a kan wata hanya mai santsi. AT: \"Na kusan daina\ndogaro ga Allah; Na kusan aikata laifin aikata babban zunubi a kansa\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "saboda na ji kishin masu girmankai", "body": "Nayi kishi “mai girman kai” za a iya fassara shi azaman jumlar suna. AT: \"mutane\nmasu girman kai\" (Duba: figs_nominaladj)" }, { "title": "wadatar masu mugunta", "body": "Ana iya fassara kalmar \"wadata\" azaman aiki. AT: \"yadda miyagu ke da\nkyawawan abubuwa da yawa\" (Duba: figs_abstractnouns)" } ]