rachelua_ha_psa_tn_l3/69/28.txt

10 lines
531 B
Plaintext

[
{
"title": "Bari a shafe su daga cikin lattafin rai",
"body": "Anan \"su\" yana nufin sunayen makiya. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Shafe sunayensu a cikin\" (Duba: figs_synecdoche da figs_activepassive)"
},
{
"title": "bari cetonka; Allah, ya sanya ni can sama",
"body": "Ana iya bayyana kalmar \"ceto'' ta ainihi tare da kalmar aikatau \"cece\". Anan \"a sama\" yana\nnufin wurin aminci. AT: \"Allah, ka cece ni ka sanya ni a cikin amintaccen wuri\"\n(Duba: figs_abstractnouns da figs_metonymy)"
}
]