"body": "Anan \"su\" yana nufin sunayen makiya. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Shafe sunayensu a cikin\" (Duba: figs_synecdoche da figs_activepassive)"
"body": "Ana iya bayyana kalmar \"ceto'' ta ainihi tare da kalmar aikatau \"cece\". Anan \"a sama\" yana\nnufin wurin aminci. AT: \"Allah, ka cece ni ka sanya ni a cikin amintaccen wuri\"\n(Duba: figs_abstractnouns da figs_metonymy)"