rachelua_ha_psa_tn_l3/69/24.txt

10 lines
282 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka zuba masu hasalarka",
"body": "Bayyanar fushin Allah an bayyana shi kamar ya zubo a kan magabtansa kamar ruwa. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "bari zafin fushinka ya yi ƙuna a kan su",
"body": "\"fushinka mai zafi\" ko \"fushinka mai karfi\""
}
]