[ { "title": "Ka zuba masu hasalarka", "body": "Bayyanar fushin Allah an bayyana shi kamar ya zubo a kan magabtansa kamar ruwa. (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "bari zafin fushinka ya yi ƙuna a kan su", "body": "\"fushinka mai zafi\" ko \"fushinka mai karfi\"" } ]