rachelua_ha_psa_tn_l3/69/10.txt

18 lines
812 B
Plaintext

[
{
"title": "Idan na yi kuka na ƙi cin abinci",
"body": "Gaskiyar cewa marubucin yana azumi yana nuna cewa yana baƙin ciki game da yadda mutane\nsuka bi da haikalin Allah. (Duba: translate_symaction da figs_explicit)"
},
{
"title": "Idan kayan makoki",
"body": "Sanya tufafi masu tsada, araha alama ce ta makoki kan zunubi. (Duba: translate_symaction)"
},
{
"title": "Waɗanda ke zama a ƙofar birni magana suke yi a kaina",
"body": "Anan \"ƙofar gari\" yana da alaƙa da jagorancin gari. AT: \"Muhimman mutanen\nbirni\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "mashaya waƙa su ke yi a kaina",
"body": "Marubucin yayi maganar kansa kamar shi mutumin da mashaya giya suke rera waƙoƙin ba'a. AT: \"mashaya birni suna raira waƙoƙi masu banƙyama game da ni\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]