rachelua_ha_psa_tn_l3/68/28.txt

10 lines
332 B
Plaintext

[
{
"title": "Allahnka, ya Isra'ila ya umarta ƙarfinka",
"body": "Wasu sifofin sun fahimci rubutun Ibraniyanci daban: \"Ku tara ƙarfinku, Allah\" ko \"Yi amfani da ƙarfinku, ya Allah\""
},
{
"title": "Ka nuna mana ikonka daga Yerusalem",
"body": "\"Idan kun kasance a haikalin da ke Yerusalem, nuna mana ikonka\""
}
]