[ { "title": "Allahnka, ya Isra'ila ya umarta ƙarfinka", "body": "Wasu sifofin sun fahimci rubutun Ibraniyanci daban: \"Ku tara ƙarfinku, Allah\" ko \"Yi amfani da ƙarfinku, ya Allah\"" }, { "title": "Ka nuna mana ikonka daga Yerusalem", "body": "\"Idan kun kasance a haikalin da ke Yerusalem, nuna mana ikonka\"" } ]