rachelua_ha_psa_tn_l3/68/14.txt

10 lines
605 B
Plaintext

[
{
"title": "Babban dutse shi ne tudun ƙasar Bashan, dutse mai tsawo shi ne tudun ƙasar Bashan",
"body": "Wadannan kalmomin guda biyu suna da ma'anoni iri ɗaya kuma ana amfani dasu tare don ƙarfafa juna. AT: \"dutse mai tsayi kuma mai tsayi shine ƙasar Bashan\" (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Me yasa ki ke ƙyashi ke ƙasar kan tudu, a kan dutsen da Allah ya zaɓi ya zauna a wurin?",
"body": "Ana iya rubuta wannan tambayar azaman sanarwa. AT: \"Babban tsaunin Bashan\nbai kamata ya yi hassadar dutsen da Allah yake so ba don wurin da zai zauna.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]