[ { "title": "Babban dutse shi ne tudun ƙasar Bashan, dutse mai tsawo shi ne tudun ƙasar Bashan", "body": "Wadannan kalmomin guda biyu suna da ma'anoni iri ɗaya kuma ana amfani dasu tare don ƙarfafa juna. AT: \"dutse mai tsayi kuma mai tsayi shine ƙasar Bashan\" (Duba: figs_parallelism)" }, { "title": "Me yasa ki ke ƙyashi ke ƙasar kan tudu, a kan dutsen da Allah ya zaɓi ya zauna a wurin?", "body": "Ana iya rubuta wannan tambayar azaman sanarwa. AT: \"Babban tsaunin Bashan\nbai kamata ya yi hassadar dutsen da Allah yake so ba don wurin da zai zauna.\" (Duba: figs_rquestion)" } ]