rachelua_ha_psa_tn_l3/60/10.txt

10 lines
522 B
Plaintext

[
{
"title": "Amma kai Yahweh, ba ka yashe mu ba?",
"body": "Mai zabura yayi amfani da wannan tambayar don ya nuna baƙin cikin sa da alama Allah ya ƙi\nsu. AT: \"Amma Allah, da alama kun ƙi mu.\" ko \"Allah, da alama kun watsar da\nmu.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Gama ba ka tafi yaƙi tare da sojojinmu ba",
"body": "Mai zabura yayi maganar Allah yana taimakon rundunarsu kamar Allah zai tafi ya yi yaƙi dasu.\nAT: \"baku taimaki sojojinmu ba idan muka tafi yaƙi\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]