[ { "title": "Amma kai Yahweh, ba ka yashe mu ba?", "body": "Mai zabura yayi amfani da wannan tambayar don ya nuna baƙin cikin sa da alama Allah ya ƙi\nsu. AT: \"Amma Allah, da alama kun ƙi mu.\" ko \"Allah, da alama kun watsar da\nmu.\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Gama ba ka tafi yaƙi tare da sojojinmu ba", "body": "Mai zabura yayi maganar Allah yana taimakon rundunarsu kamar Allah zai tafi ya yi yaƙi dasu.\nAT: \"baku taimaki sojojinmu ba idan muka tafi yaƙi\" (Duba: figs_metaphor)" } ]