rachelua_ha_psa_tn_l3/57/01.txt

10 lines
464 B
Plaintext

[
{
"title": "gama na fake wurin ka",
"body": "Maganar zuwa ga Yahweh don kariya ana magana ne da neman mafaka a gare shi. AT: \"Ina zuwa gare ku don kariya\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Na tsaya a ƙarƙashin inuwar fukafukanka ",
"body": "Mai zabura yayi magana game da Allah kamar mahaifiya mai tsuntsu wacce take kare itsa\nitsanta ta hanyar ɗaura su a ƙarƙashin fikafikanta. AT: \"Na aminta da ku kare ni\"\n(Duba: figs_metaphor)"
}
]