[ { "title": "gama na fake wurin ka", "body": "Maganar zuwa ga Yahweh don kariya ana magana ne da neman mafaka a gare shi. AT: \"Ina zuwa gare ku don kariya\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Na tsaya a ƙarƙashin inuwar fukafukanka ", "body": "Mai zabura yayi magana game da Allah kamar mahaifiya mai tsuntsu wacce take kare itsa\nitsanta ta hanyar ɗaura su a ƙarƙashin fikafikanta. AT: \"Na aminta da ku kare ni\"\n(Duba: figs_metaphor)" } ]