rachelua_ha_psa_tn_l3/49/11.txt

10 lines
426 B
Plaintext

[
{
"title": "wuraren da suke zama kuma, su cigaba har dukkan tsararraki",
"body": "Ana iya samar da kalmar daga jimlar da ta gabata. AT: \"wuraren da suke zaune\nzasu ci gaba har zuwa tsararraki duka\" (Duba: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "suna kiran gonakinsu da sunayensu",
"body": "\"suna sanya wa ƙasashensu sunayensu.\" Wannan jimlar tana nuna mallaka.AT:\n\"suna da nasu ƙasashen\" (Duba: figs_idiom)"
}
]