[ { "title": "wuraren da suke zama kuma, su cigaba har dukkan tsararraki", "body": "Ana iya samar da kalmar daga jimlar da ta gabata. AT: \"wuraren da suke zaune\nzasu ci gaba har zuwa tsararraki duka\" (Duba: figs_ellipsis)" }, { "title": "suna kiran gonakinsu da sunayensu", "body": "\"suna sanya wa ƙasashensu sunayensu.\" Wannan jimlar tana nuna mallaka.AT:\n\"suna da nasu ƙasashen\" (Duba: figs_idiom)" } ]