rachelua_ha_psa_tn_l3/49/09.txt

10 lines
360 B
Plaintext

[
{
"title": "Babu wanda zai dawwama da har jikinsa ba zai ruɓe ba",
"body": "Wannan yana nufin jikin da ke ruɓewa a cikin kabari."
},
{
"title": "Masu hikima na mutuwa; wawaye da sakarkaru ma na lalacewa",
"body": "Marubucin yana magana ne akan dukkan mutane ta hanyar yin nuni ga waɗanda suke da mafi ƙarancin hikima. (Duba: figs_merism)"
}
]