[ { "title": "Babu wanda zai dawwama da har jikinsa ba zai ruɓe ba", "body": "Wannan yana nufin jikin da ke ruɓewa a cikin kabari." }, { "title": "Masu hikima na mutuwa; wawaye da sakarkaru ma na lalacewa", "body": "Marubucin yana magana ne akan dukkan mutane ta hanyar yin nuni ga waɗanda suke da mafi ƙarancin hikima. (Duba: figs_merism)" } ]