rachelua_ha_psa_tn_l3/49/06.txt

10 lines
538 B
Plaintext

[
{
"title": "waɗanda suka dogara ga wadatarsu suke kuma yin fahariya game da arzikinsu?",
"body": "Waɗannan mutane sun amince da dukiyoyinsu za su hana su shan wahala. (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "babu wanda zai iya fansar ɗan'uwansa ko ya ba Allah fansa dominsa",
"body": "Duk waɗannan kalmomin suna bayyana cewa mutum ba zai iya ba Allah isasshen kuɗi don ya iya guje wa mutuwa ba. AT: \"babu wanda zai iya biyan kuɗi ga Allah don \nɗan'uwansa ba zai mutu ba\" (Duba: figs_explicit da figs_parallelism)"
}
]