[ { "title": "waɗanda suka dogara ga wadatarsu suke kuma yin fahariya game da arzikinsu?", "body": "Waɗannan mutane sun amince da dukiyoyinsu za su hana su shan wahala. (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "babu wanda zai iya fansar ɗan'uwansa ko ya ba Allah fansa dominsa", "body": "Duk waɗannan kalmomin suna bayyana cewa mutum ba zai iya ba Allah isasshen kuɗi don ya iya guje wa mutuwa ba. AT: \"babu wanda zai iya biyan kuɗi ga Allah don \nɗan'uwansa ba zai mutu ba\" (Duba: figs_explicit da figs_parallelism)" } ]