rachelua_ha_psa_tn_l3/44/18.txt

18 lines
978 B
Plaintext

[
{
"title": "Zuciyarmu bata juya ba",
"body": "Anan kalmar \"zuciya\" tana nufin motsin rai, kuma musamman don aminci da ibada. AT: \"Ba mu daina yi muku biyayya ba\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Idan mun mance da sunan Allahnmu",
"body": "Anan kalmar \"suna\" tana nufin Allah, kansa. Manta da Allah shine a daina bauta masa. Wannan wani abu ne da bai faru ba. AT: \"Idan da mun manta da Allahnmu\" ko \"Da mun\ndaina bautar Allahnmu\" (Duba: figs_metonymy da figs_hypo)"
},
{
"title": "kuwa muka buɗe hannuwanmu ga wani bãƙon allah",
"body": "Mika hannaye wata alama ce da mutane suka saba bauta wa da kuma addu'a ga allah.\nAT: \"ya bauta wa baƙon allah\" ko \"ya yi addu'a ga baƙon allah\" (Duba: translate_symaction)"
},
{
"title": "Allah ba zai bincika haka ba?",
"body": "Marubucin yayi amfani da wannan tambayar don bayyana cewa Allah zai san idan zasu\nbautawa wani allah. AT: \"Tabbas Allah zai sani\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]