[ { "title": "Zuciyarmu bata juya ba", "body": "Anan kalmar \"zuciya\" tana nufin motsin rai, kuma musamman don aminci da ibada. AT: \"Ba mu daina yi muku biyayya ba\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "Idan mun mance da sunan Allahnmu", "body": "Anan kalmar \"suna\" tana nufin Allah, kansa. Manta da Allah shine a daina bauta masa. Wannan wani abu ne da bai faru ba. AT: \"Idan da mun manta da Allahnmu\" ko \"Da mun\ndaina bautar Allahnmu\" (Duba: figs_metonymy da figs_hypo)" }, { "title": "kuwa muka buɗe hannuwanmu ga wani bãƙon allah", "body": "Mika hannaye wata alama ce da mutane suka saba bauta wa da kuma addu'a ga allah.\nAT: \"ya bauta wa baƙon allah\" ko \"ya yi addu'a ga baƙon allah\" (Duba: translate_symaction)" }, { "title": "Allah ba zai bincika haka ba?", "body": "Marubucin yayi amfani da wannan tambayar don bayyana cewa Allah zai san idan zasu\nbautawa wani allah. AT: \"Tabbas Allah zai sani\" (Duba: figs_rquestion)" } ]