rachelua_ha_psa_tn_l3/15/01.txt

10 lines
330 B
Plaintext

[
{
"title": "Wa zai iya zama a tudun ka mai tsarki?",
"body": "\"Tsattsarkan tudun\" na Allah yana wakiltar haikalin Allah, wanda yake a Tsaunin Sihiyona.\nAT: \"Wanene zai iya zama a tsattsarkan wurinku?\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "faɗar gaskiya daga zuciyarsa",
"body": "\"yayi magana da gaskiya\""
}
]