[ { "title": "Wa zai iya zama a tudun ka mai tsarki?", "body": "\"Tsattsarkan tudun\" na Allah yana wakiltar haikalin Allah, wanda yake a Tsaunin Sihiyona.\nAT: \"Wanene zai iya zama a tsattsarkan wurinku?\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "faÉ—ar gaskiya daga zuciyarsa", "body": "\"yayi magana da gaskiya\"" } ]