rachelua_ha_psa_tn_l3/135/08.txt

14 lines
498 B
Plaintext

[
{
"title": "alamu da al'ajibai",
"body": "Waɗannan kalmomi biyu na mafin muhimmanci nufin abu daya kuma na ta'allaka da matsaloli mai mu'ujiza da Allah ya sa a cikin Masar. (Dubi: figs_doublet)"
},
{
"title": "a tsakiyarsu, Masar",
"body": "Marubucin zabura ya yi magana sai ka ce mutane Masar suna sauraron sa. AT: \"a tsakaninku mutanen Masar\" ko \"a tsakanin mutane Masar\" (Dubi: figs_apostrophe)"
},
{
"title": "gãba da Fir'auna",
"body": "\"don hukuntar Fir'auna\""
}
]