[ { "title": "alamu da al'ajibai", "body": "Waɗannan kalmomi biyu na mafin muhimmanci nufin abu daya kuma na ta'allaka da matsaloli mai mu'ujiza da Allah ya sa a cikin Masar. (Dubi: figs_doublet)" }, { "title": "a tsakiyarsu, Masar", "body": "Marubucin zabura ya yi magana sai ka ce mutane Masar suna sauraron sa. AT: \"a tsakaninku mutanen Masar\" ko \"a tsakanin mutane Masar\" (Dubi: figs_apostrophe)" }, { "title": "gãba da Fir'auna", "body": "\"don hukuntar Fir'auna\"" } ]