rachelua_ha_psa_tn_l3/106/08.txt

14 lines
593 B
Plaintext

[
{
"title": "Duk da haka",
"body": "\"Tukuna\" ko \"ko da don haka\""
},
{
"title": "domin sunansa",
"body": "A nan \"sunansa\" na nufi da Yahweh. AT: \"saboda sunan mallakarsa\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": " ta cikin zurfafan, kamar ta cikin jeji",
"body": "A nan Dauda ya kwatanta yadda Yahweh na bida Isra'ilawa ta cikin tekun iwa da yadda za a iya bida mutane ketare busasshen ƙasa na jeji. \"Zurfafan\" na nufin da kogin da yake bayyana bayan da Yahweh raba ruwayen. AT: \"a cikin tekuna iwa da akan busasshen ƙasa\" (Dubi: figs_simile da figs_metaphor)"
}
]