[ { "title": "Duk da haka", "body": "\"Tukuna\" ko \"ko da don haka\"" }, { "title": "domin sunansa", "body": "A nan \"sunansa\" na nufi da Yahweh. AT: \"saboda sunan mallakarsa\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": " ta cikin zurfafan, kamar ta cikin jeji", "body": "A nan Dauda ya kwatanta yadda Yahweh na bida Isra'ilawa ta cikin tekun iwa da yadda za a iya bida mutane ketare busasshen ƙasa na jeji. \"Zurfafan\" na nufin da kogin da yake bayyana bayan da Yahweh raba ruwayen. AT: \"a cikin tekuna iwa da akan busasshen ƙasa\" (Dubi: figs_simile da figs_metaphor)" } ]