rachelua_ha_psa_tn_l3/10/11.txt

10 lines
388 B
Plaintext

[
{
"title": "Allah ya manta",
"body": "Ƙi kula da abin da mutane ke yi ana magana da shi kamar mantawa. AT:\n\"Allah baya kulawa\" ko \"Allah baya kula da abin da nake yi\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ya rufe fuskarsa",
"body": "Ƙi kula da abin da wani ya yi ana maganarsa kamar rufe fuska. AT: \"Allah\nya ƙi ganin abin da ke faruwa\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]