[ { "title": "Allah ya manta", "body": "Ƙi kula da abin da mutane ke yi ana magana da shi kamar mantawa. AT:\n\"Allah baya kulawa\" ko \"Allah baya kula da abin da nake yi\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "ya rufe fuskarsa", "body": "Ƙi kula da abin da wani ya yi ana maganarsa kamar rufe fuska. AT: \"Allah\nya ƙi ganin abin da ke faruwa\" (Duba: figs_metaphor)" } ]