rachelua_ha_psa_tn_l3/66/16.txt

10 lines
436 B
Plaintext

[
{
"title": "zan bayyana abin da ya yi domin raina",
"body": "Kalmar nan “kurwa” tana wakiltar dukan mutumin. AT: \"Zan gaya muku abin da ya\nyi mini\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "harshena kuma ya yabe shi",
"body": "Anan \"harshe\" yana wakiltar kalmomi ko magana. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.\nAT: \"Na yaba masa da harshena\" ko \"Na yaba masa\" (Duba: figs_activepassive da figs_metonymy)"
}
]