[ { "title": "zan bayyana abin da ya yi domin raina", "body": "Kalmar nan “kurwa” tana wakiltar dukan mutumin. AT: \"Zan gaya muku abin da ya\nyi mini\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "harshena kuma ya yabe shi", "body": "Anan \"harshe\" yana wakiltar kalmomi ko magana. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.\nAT: \"Na yaba masa da harshena\" ko \"Na yaba masa\" (Duba: figs_activepassive da figs_metonymy)" } ]