rachelua_ha_psa_tn_l3/136/21.txt

10 lines
427 B
Plaintext

[
{
"title": "ya tuna damu",
"body": "\"Yin tunani game da mu\""
},
{
"title": "taimake mu cikin ƙasƙancinmu",
"body": "Yanayin da jin kunya an yi magana akan sai ka ce ita wani wurin ne wanda Isra'ilawa sun kasance a ciki. Wannan shine zance game da lokatai da dama sa'ad da maƙiyen Isra'ilawa na cin nasara da su cikin yaƙi kuma an kumyatar da su. AT: \"kula sa'ad da muna kumyata\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]