"body": "Yanayin da jin kunya an yi magana akan sai ka ce ita wani wurin ne wanda Isra'ilawa sun kasance a ciki. Wannan shine zance game da lokatai da dama sa'ad da maƙiyen Isra'ilawa na cin nasara da su cikin yaƙi kuma an kumyatar da su. AT: \"kula sa'ad da muna kumyata\" (Dubi: figs_metaphor)"