Fri Dec 18 2020 17:02:17 GMT-0500 (Eastern Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2020-12-18 17:02:17 -05:00
parent 1f5b422026
commit 14722ee718
1 changed files with 2 additions and 2 deletions

View File

@ -4,8 +4,8 @@
"body": "Kalmar nan \"mai daraja\" tana nufin yadda marubuci yake daraja amincin alkawarin Yahweh\nsosai. Cikakken sunan \"aminci\" za a iya fassara shi azaman sifa. Madadin fassara: \"Ina matukar\ngirmama yadda kuke aminci ga alkawarinku\" (Duba:"
},
{
"title": "Bil'adama na fakewa a ƙarƙashin inuwar fukafukanka",
"body": ""
"title": "Zasu ƙoshi daga yalwar abincin gidanka",
"body": "Cin abinci da yawa a matsayin baƙi a cikin gida kwatanci ne na Allah wanda yake biyan duk\nmutanensa da suke buƙata. Madadin fassara: \"Za su sami duk abin da suke buƙata saboda za\nku ba su\" ko \"Kuna da yawa da za ku bayar, kuma za ku wadata su da duk abin da suke buƙata\"\n(Duba:"
},
{
"title": "zaka sa su sha daga cikin koginka mai manyan albarku",