diff --git a/36/07.txt b/36/07.txt index d8e060a7..ca15ca70 100644 --- a/36/07.txt +++ b/36/07.txt @@ -4,8 +4,8 @@ "body": "Kalmar nan \"mai daraja\" tana nufin yadda marubuci yake daraja amincin alkawarin Yahweh\nsosai. Cikakken sunan \"aminci\" za a iya fassara shi azaman sifa. Madadin fassara: \"Ina matukar\ngirmama yadda kuke aminci ga alkawarinku\" (Duba:" }, { - "title": "Bil'adama na fakewa a ƙarƙashin inuwar fukafukanka", - "body": "" + "title": "Zasu ƙoshi daga yalwar abincin gidanka", + "body": "Cin abinci da yawa a matsayin baƙi a cikin gida kwatanci ne na Allah wanda yake biyan duk\nmutanensa da suke buƙata. Madadin fassara: \"Za su sami duk abin da suke buƙata saboda za\nku ba su\" ko \"Kuna da yawa da za ku bayar, kuma za ku wadata su da duk abin da suke buƙata\"\n(Duba:" }, { "title": "zaka sa su sha daga cikin koginka mai manyan albarku",