rachelua_ha_psa_tn_l3/72/01.txt

14 lines
912 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Ka ba sarki dokokinka masu adalci",
"body": "\"Taimaka wa sarki hukunci dai-dai\""
},
{
"title": "adalcinka kuma ga ɗan sarkin",
"body": "Ana iya samar da kalmar daga jimlar da ta gabata. Anan kalmar \"adalci\" tana nufin yanke\nhukunci na adalci. AT: \"ku ba ɗan sarki adalcinku\" ko \"bawa ɗan sarki damar yin\nmulki da adalci\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "Dãma duwatsu su fito da salama ... a tuddai kuma su fito da adalci",
"body": "Mai zabura yayi magana game da mutanen Israila kamar dai su ne duwatsu da tuddai da suke rayuwa a kansu. Yana maganar duwatsu da tuddai kamar su duk ƙasar Israila ne, kamar wannan ƙasar lambu ne mai ba da yaya, da salama da adalci kamar su yayan ne. AT: \"Bari mutanen ƙasar su zauna cikin salama ... su yi komai a kan hanya madaidaiciya\"\n(Duba: figs_metonymy da figs_synecdoche da figs_metaphor)"
}
]