[ { "title": "Ka ba sarki dokokinka masu adalci", "body": "\"Taimaka wa sarki hukunci dai-dai\"" }, { "title": "adalcinka kuma ga ɗan sarkin", "body": "Ana iya samar da kalmar daga jimlar da ta gabata. Anan kalmar \"adalci\" tana nufin yanke\nhukunci na adalci. AT: \"ku ba ɗan sarki adalcinku\" ko \"bawa ɗan sarki damar yin\nmulki da adalci\" (Duba: figs_abstractnouns)" }, { "title": "Dãma duwatsu su fito da salama ... a tuddai kuma su fito da adalci", "body": "Mai zabura yayi magana game da mutanen Isra’ila kamar dai su ne duwatsu da tuddai da suke rayuwa a kansu. Yana maganar duwatsu da tuddai kamar su duk ƙasar Isra’ila ne, kamar wannan ƙasar lambu ne mai ba da ’ya’ya, da salama da adalci kamar su’ ya’yan ne. AT: \"Bari mutanen ƙasar su zauna cikin salama ... su yi komai a kan hanya madaidaiciya\"\n(Duba: figs_metonymy da figs_synecdoche da figs_metaphor)" } ]