rachelua_ha_psa_tn_l3/51/10.txt

14 lines
832 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Ka sa in so yi maka biyayya kullum",
"body": "Anan “zuciya” tana wakiltar yadda ake ji da shaawa. Ana magana game da keɓewa gaba ɗaya\nda yin biyayya ga Allah azaman tsarkakakkiyar zuciya. AT: \"Ka sanya ni\ncikakkiyar sadaukar da kai gare ka\" ko \"Ka sa ni so in yi maka biyayya koyaushe\" (Duba: figs_metonymy da figs_metaphor)"
},
{
"title": "ka sa kullum in so yin abin da ke dai-dai",
"body": "Anan “ruhu” yana wakiltar halaye da sha'awar Dauda. AT: \"sa halina ya zama\ndai-dai\" ko \"sa ni koyaushe in yi abin da ke dai-dai\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Kada ka kore ni daga gare ka",
"body": "\"Kar ka tilasta min na rabu da kai.\" Ana magana game da ƙiwar Allah kamar ana tilasta shi barin\nshi. AT: \"Kada ku ƙi ni ɗaya daga mutanenku\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]