[ { "title": "Ka sa in so yi maka biyayya kullum", "body": "Anan “zuciya” tana wakiltar yadda ake ji da sha’awa. Ana magana game da keɓewa gaba ɗaya\nda yin biyayya ga Allah azaman tsarkakakkiyar zuciya. AT: \"Ka sanya ni\ncikakkiyar sadaukar da kai gare ka\" ko \"Ka sa ni so in yi maka biyayya koyaushe\" (Duba: figs_metonymy da figs_metaphor)" }, { "title": "ka sa kullum in so yin abin da ke dai-dai", "body": "Anan “ruhu” yana wakiltar halaye da sha'awar Dauda. AT: \"sa halina ya zama\ndai-dai\" ko \"sa ni koyaushe in yi abin da ke dai-dai\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "Kada ka kore ni daga gare ka", "body": "\"Kar ka tilasta min na rabu da kai.\" Ana magana game da ƙiwar Allah kamar ana tilasta shi barin\nshi. AT: \"Kada ku ƙi ni ɗaya daga mutanenku\" (Duba: figs_metaphor)" } ]