[
{
"title": "Dukkan tafarkun Yahweh na dawwamammiyar ƙauna ne da kuma aminci",
"body": "Kalmar \"hanyoyi\" ishara ce ga hanyoyi. AT: \"Yahweh yana ƙaunace mu koyaushe\nsaboda alƙawarinsa kuma amintacce ne koyaushe\" (Duba: figs_metaphor)"
},
"title": "ka gafarta zunubina, gama yana da girma sosai",
"body": "AT: \"don Allah ku gafarce ni, don na yi zunubi da yawa\" (Duba: figs_abstractnouns)"
}
]