[ { "title": "Dukkan tafarkun Yahweh na dawwamammiyar ƙauna ne da kuma aminci", "body": "Kalmar \"hanyoyi\" ishara ce ga hanyoyi. AT: \"Yahweh yana ƙaunace mu koyaushe\nsaboda alƙawarinsa kuma amintacce ne koyaushe\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "ka gafarta zunubina, gama yana da girma sosai", "body": "AT: \"don Allah ku gafarce ni, don na yi zunubi da yawa\" (Duba: figs_abstractnouns)" } ]