rachelua_ha_psa_tn_l3/109/19.txt

14 lines
672 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Bari la'anoninsa su zame masa kamar suturar da ya ke sanyawa ya rufe kansa",
"body": "mutane suna sa tufafinsu kowace rana. Dauda ya yi magana game da shi kulluyaumin na kasancewa a rufe da la'anoninsa kamar yana rufe da tufafinsa. AT: \"Bari la'anoninsa su zama a kan sa kowace rana kamar da tufafin da yake sa\" (Dubi: figs_simile)"
},
{
"title": "kamar ɗamarar da ya ke sanyawa koyaushe",
"body": "Za'a iya kara wannan kalmomin da a ka rasa. AT: \"kuma bari la'anoninsa koyaushe su zama akan sa kamar ɗamarar da ya ke sanyawa koyaushe\" (Dubi: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "Bari wannan ya zama rabon",
"body": "\"Bari waɗannan "
}
]