"body": "mutane suna sa tufafinsu kowace rana. Dauda ya yi magana game da shi kulluyaumin na kasancewa a rufe da la'anoninsa kamar yana rufe da tufafinsa. AT: \"Bari la'anoninsa su zama a kan sa kowace rana kamar da tufafin da yake sa\" (Dubi: figs_simile)"