"body": "Marubucin zabura na magana game da mutane masu adalci sai ka ce su itatuwa ne masu haifar da abinci. AT: \"Allah ya ji daɗi su\" (Dubi: figs_metaphor)"
"body": "Marubucin zabura na magana game da mutane masu adalci sai ka ce su itatuwa ne. AT: \"sun zama da ƙarfi kuma da lafiya\" ko \"kullum suna yi abinda Allah na jin daɗi\" (Dubi: figs_metaphor) "
"body": "Yahweh ne wanda yana kare ni.\" MArubucin zabura na magana game da Yahweh sai ka ce shi dutse ne da zai kare shi. Dubi yadda an juya wannan cikin 18:2. (Dubi: figs_metaphor) "