"body": "Marubucin zabura na magana game da mutane masu adalci sai ka ce su itatuwa ne masu haifar da abinci. AT: \"Allah ya ji daɗi su\" (Dubi: figs_metaphor)"
"body": "Marubucin zabura na magana game da mutane masu adalci sai ka ce su itatuwa ne. AT: \"sun zama da ƙarfi kuma da lafiya\" ko \"kullum suna yi abinda Allah na jin daɗi\" (Dubi: figs_metaphor) "