rachelua_ha_psa_tn_l3/95/06.txt

18 lines
969 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "durƙusa",
"body": "sa duka gwiwoyi biyu a kasa, sau da yawa na nuna biyayya (Dubi: translate_symaction) "
},
{
"title": "mutanen makiyayarsa",
"body": "Kalma nan \"makiyaya\" wata kalma ce (wato metonym) don abinci da dabbobi suke a cikin makiyaya, wanda in an juya ita cce kalma nan (wato synecdoche) don duk abin da Yahweh yake yin tanadi domin mutanensa. AT: \"mu ne mutanensa wanda bukatun mu ne yana biyan\" (Dubi: figs_metonymy and figs_synecdoche) "
},
{
"title": "makiyaya ... tumakin hannunsa",
"body": "wuri inda dabbobi sukan samu ciyawa su ci ... Kalma nan \"hannu\" ana na nufi yadda Yahweh na kare mutanensa kamar yadda makiyayin tumaki ke kare tumakinsa. AT: \"mutanen wanda yake kare kamar yadda makiyayin tumaki na kare tumakinsa\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ji muryarsa",
"body": "Anan \"muryarsa\" yana nufn mai da hankali akan kalmomin Allah. AT: \"saurare shi da kyau\" (Dubi: figs_metonymy) "
}
]