rachelua_ha_psa_tn_l3/95/06.txt

18 lines
606 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "durƙusa",
"body": "sa duka gwiwoyi biyu a kasa, sau da yawa na nuna biyayya (Dubi: translate_symaction) "
},
{
"title": "mutanen makiyayarsa",
"body": "Kalma nan \"makiyaya\" wata kalma ce (wato metonym) don abinci da dabbobi suke a cikin makiyaya, wanda in an juya ita cce kalma nan (wato synecdoche) don duk abin da Yahweh yake yin tanadi domin mutanensa. AT: \"mu ne mutanensa wanda bukatun mu ne yana biyan\" (Dubi: figs_metonymy and figs_synecdoche) "
},
{
"title": "makiyaya",
"body": "wuri inda dabbobi sukan samu ciyawa su ci"
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]